Haggai 2:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Sai annabi Haggai ya ce, “ ‘Haka yake da wannan mutane da kuma wannan al’umma a gabana,’ in ji Ubangiji. ‘Duk abin da suke yi da kuma dukan abin da suke miƙawa ƙazantattu ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Sai Haggai ya ce, “Ubangiji ya ce, ‘Haka yake da wannan jama'a da wannan al'umma da take gabana da kowane irin aikinsu. Abin da suke miƙawa kuma marar tsarki ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Amma duk ya miƙa hadayar bijimi yana kama da wanda ya kashe mutum, kuma duk wanda ya miƙa ɗan rago, kamar wanda ya karye wuyan kare; duk wanda ya miƙa hadaya ta gari yana kama da wanda ya yi sadakar jinin alade, kuma duk wanda ya ƙone turaren tuni, kamar wanda yake bauta gunki ne. Sun zaɓi hanyoyinsu, rayukansu kuma suna jin daɗin abubuwan banƙyamarsu;