Haggai 2:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Idan mutum yana riƙe da naman da aka keɓe a rigarsa, sa’an nan kuma wannan rigar ta taɓa burodi, ko dafaffen abinci, ko ruwan inabi, ko mai, ko kowane irin abinci, wannan zai sa abin yă zama tsarkake?’ ” Firistoci suka amsa, suka ce, “A’a.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 ‘Idan mutum yana riƙe da nama tsattsarka a rigarsa, idan rigar ta taɓa gurasa, ko dafaffen abinci, ko ruwan inabi, ko mai, ko kowane irin abinci, wannan zai sa abin ya tsarkaka?’ ” Sai firistocin suka amsa suka ce, “A'a.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |