Haggai 1:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Ku haura zuwa kan duwatsu ku sauko da katakai don ku gina gidan, don ni ma in ji daɗinsa, in kuma sami ɗaukaka,” in ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Ku haura zuwa kan tuddai, ku kawo itace don ku gina Haikalina, in ji daɗinsa, a kuma ɗaukaka ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |