Haggai 1:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Sai Haggai, ɗan saƙon Ubangiji, ya ba da wannan saƙo na Ubangiji ga mutane cewa, “Ina tare da ku” in ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Sai Haggai, manzon Ubangiji, ya faɗa wa mutane maganar Ubangiji, ya ce, “Ubangiji ya ce, ‘Ni Ubangiji ina tare da ku.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |