Habakkuk 3:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Ka ji haushin koguna ne, ya Ubangiji? Ko kuwa ka hasala da rafuffuka ne? Ko ka yi fushi da teku ne sa’ad da ka hau dawakanka da kuma kekunan yaƙinka masu nasara? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Ya Ubangiji, ka hasala da koguna ne? Ko kuwa ka yi fushi da koguna? Ko kuwa ka hasala da teku ne, Sa'ad da ka hau dawakanka, kana bisa karusarka ta nasara? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |