Habakkuk 3:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Darajarsa ta yi kamar fitowar rana; ƙyalƙyali ya wulga daga hannunsa, inda ikonsa yake a ɓoye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Walƙiyarsa kamar hasken rana ce, Haske yana haskakawa daga gare shi, A nan ne ya lulluɓe ikonsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |