Habakkuk 3:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Ka fito don ka fanshi mutanenka, don ceci shafaffenka. Ka ragargaza shugaban ƙasar mugaye, ka tuɓe shi daga kai har ƙafa. Sela အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Ka fito saboda ceton mutanenka, Saboda ceton shafaffenka kuma. Ka fasa kan mugu, Ka kware shi daga cinya zuwa wuya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |