Habakkuk 2:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Domin ka washe al’ummai masu yawa, mutanen da suka rage za su washe ka. Domin ka zub da jinin mutane; ka hallaka ƙasashe, da birane, da kuma kowa da yake cikinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Saboda ka washe al'umman duniya da yawa, Sauran mutanen duniya duka za su washe ka, Saboda jinin mutane, da wulakancin da ka yi wa duniya, Da birane, da mazauna a cikinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |