Habakkuk 1:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Har yaushe, ya Ubangiji, zan yi kukan neman taimako, amma ka ƙi ji? Ina kuka a gare ka saboda zalunci amma ba ka ce ufam ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Ya Ubangiji, ina ta kukan neman taimako, Amma ka ƙi ji, sai yaushe za ka ji? Ina kuka a gare ka saboda zalunci, Amma ba ka yi taimako ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |