Habakkuk 1:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Mugu abokin gāba yakan kama su duka da ƙugiya, yă jawo su waje da abin kamun kifinsa, yă tattara su cikin ragarsa, ta haka yakan yi murna da farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 Kaldiyawa sukan kama mutane da ƙugiya, Sukan jawo su waje da tarunsa, Sa'an nan su tara su cikin ragarsu, Su yi murna da farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |