Galatiyawa 5:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Ku lura da kalmomina! Ni Bulus ina gaya muku cewa in kuka yarda aka yi muku kaciya, wannan ya nuna Kiristi ba shi da amfani a gare ku ba ko kaɗan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 To, ni Bulus, ina gaya muku, in kuna yarda a yi muku kaciya, Almasihu ba zai amfane ku kome ba ke nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |