Galatiyawa 5:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Gama mutuntaka yana son abin da Ruhu yake ƙi, Ruhu kuma yana son abin da mutuntaka yake ƙi. Waɗannan biyu kuwa gāba suke da juna, har ku kāsa yin abin da kuke so. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Don halin mutuntaka gāba yake yi da Ruhu, Ruhu kuma yana gāba da halin mutuntaka. Waɗannan biyu gāba suke yi da juna, har ba kwa iya yin abin da kuke so. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |