Galatiyawa 5:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ina da tabbaci cikin Ubangiji cewa ba za ku bi wani ra’ayi dabam ba. Wannan da yake rikita ku za a hukunta shi, ko shi wane ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Na dai amince da ku a cikin Ubangiji, ba za ku bi wani ra'ayi dabam da nawa ba. Wannan da yake ta da hankalinku kuwa zai sha hukunci, ko shi wane ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |