Galatiyawa 5:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Saboda ’yanci ne Kiristi ya ’yantar da mu. Sai ku tsaya daram, kada ku yarda ku sāke komawa ƙarƙashin nauyin bauta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Almasihu ya 'yanta mu, 'yantawar gaske. Don haka sai ku dāge, kada ku sāke sarƙafewa a cikin ƙangin bauta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |