Galatiyawa 4:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Za a iya ɗaukan waɗannan al’amura a matsayin misali, domin matan nan suna misalta alkawura biyu ne. Alkawari ɗaya daga Dutsen Sinai ne yana kuma haihuwar ’ya’yan da za su zama bayi. Hagar ke nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 Wannan kuwa duk don ishara ne, wato matan nan a kan alkawari biyu suke. Ɗaya tushensa Dutsen Sina'i, mai haihuwar bayi, wato Hajaratu ke nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |