Galatiyawa 4:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Waɗancan mutane suna neman su rinjaye ku da ƙwazo, amma ba da kyakkyawar aniya ba. Abin da suke so shi ne su raba ku da mu, saboda ƙwazonku yă koma gare su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Waɗannan suna habahaba da ku, amma ba da kyakkyawar niyya ba. Niyyarsu su raba ku da mu, don su ma ku yi habahaba da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |