Galatiyawa 4:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Ina roƙonku ’yan’uwa, ku zama kamar ni, gama na zama kamar ku. Ba ku yi mini wani laifi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Ina roƙonku, ya ku 'yan'uwana, ku zama kamar yadda nake, domin ni ma in zama kamar yadda kuke. Ba ku taɓa yi mini wani laifi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |