Galatiyawa 3:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 To, Dokar ce tana gāba da alkawaran Allah ke nan? Sam, ko kaɗan! Gama da a ce an ba da Dokar da tana iya ba da rai, tabbatacce, da sai a sami adalci ta wurin Doka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 Wato, Shari'a ta zama saɓanin alkawaran Allah ke nan? A'a, ko kusa! Domin da an ba da wata shari'a mai iya ba da rai, da sai a sami adalcin Allah ta hanyar bin Shari'ar nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |