Galatiyawa 3:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Kiristi ya fanshe mu daga la’anar Doka ta wurin zama la’ana saboda mu, gama a rubuce yake cewa, “La’ananne ne duk wanda aka rataye a kan itace.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Almasihu ya fanso mu daga la'anar nan ta Shari'a, da ya zama abin la'ana saboda mu, domin a rubuce yake cewa, “Duk wanda aka kafa a jikin itace, la'ananne ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |