Galatiyawa 3:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Dukan waɗanda suka dogara ga kiyaye Doka la’anannu ne, gama a rubuce yake cewa, “La’ananne ne duk wanda bai ci gaba da yi dukan abubuwan da aka rubuta a Littafin Doka ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Gama duk waɗanda suke dogara da bin Shari'a la'anannu ne, don a rubuce yake cewa, “Duk wanda bai tsaya ga aikata duk abin da yake rubuce a littafin Shari'a ba, la'ananne ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |