Galatiyawa 1:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Kamar yadda muka riga muka faɗa, haka yanzu ma ina ƙara cewa in wani yana muku wa’azin wata bishara dabam da wadda kuka karɓa, bari yă zama la’ananne har abada! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Kamar yadda muka faɗa a dā, haka yanzu ma nake sāke faɗa, cewa kowa ya yi muku wata bishara dabam da wadda kuka karɓa, to, yă zama la'ananne! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |