Galatiyawa 1:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Shi wanda ya ba da kansa saboda zunubanmu don yă cece mu daga wannan mugun zamani na yanzu, bisa ga nufin Allah wanda yake kuma Ubanmu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 wanda ya ba da kansa saboda zunubanmu, domin yă cece mu daga mugun zamanin nan, bisa ga nufin Allahnmu, wato Ubanmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |