Galatiyawa 1:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Ban kuma tafi Urushalima domin in ga waɗanda suka riga ni zaman manzanni ba, sai dai na hanzarta na tafi ƙasar Arabiya, daga baya sai na koma Damaskus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 ban kuma je Urushalima wurin waɗanda suka riga ni zama manzanni ba, sai nan da nan na je ƙasar Larabawa, sa'an nan na komo Dimashƙu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |