Fitowa 8:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Sa’ad da bokayen Fir’auna suka yi ƙoƙari yin sihiri iri na rufe ido domin su fito da kwari, sai suka kāsa. Ƙwari masu cizo kuwa suka rufe mutane da dabbobi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Masu sihiri suka ƙokarta su sa kwarkwata ta bayyana ta wurin sihirinsu, amma ba su iya ba. Kwarkwata kuma ta yayyaɓe 'yan adam da dabbobi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |