Fitowa 6:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 ’Ya’yan Kohat maza, su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel. Kohat ya yi shekara 133. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 'Ya'ya maza na Kohat kuwa, su ne Amram, da Izhara, da Hebron, da Uzziyel. Kohat ya rayu shekara ɗari da talatin da uku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |