Fitowa 5:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 A wannan rana Fir’auna ya ba da wannan umarni wa shugabannin masu gandu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 A ran nan fa Fir'auna ya umarci shugbannin aikin gandu da manyan jama'a, ya ce, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sai Isra’ilawa duka, da baƙi, da haifaffun gida, da dattawansu, da shugabanninsu, da alƙalansu, suka tsaya a gefe-gefen akwatin alkawarin Ubangiji, suna fuskantar waɗanda suke ɗauke da shi, wato, firistoci waɗanda su ne Lawiyawa. Rabin mutanen suka tsaya a gaban Dutsen Gerizim, rabinsu kuma suka tsaya a gaban Dutsen Ebal, kamar yadda Musa bawan Ubangiji ya riga ya umarta, cewa su sa wa mutanen Isra’ilawa albarka.