Fitowa 4:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 na gaya maka, “Ka bar ɗana yă tafi domin yă yi mini sujada.” Amma ka ƙi ka bari yă tafi, saboda haka zan kashe ɗan farinka.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Na ce maka ka bar ɗana ya tafi domin ya bauta mini, amma in ka ƙi ka bar shi ya tafi, yanzu zan kashe ɗan fārinka.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |