Fitowa 32:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Saboda haka kashegari, mutane suka tashi da sassafe suka miƙa hadaya ta ƙonawa, da hadaya ta salama. Bayan haka suka zauna suka ci, suka sha, suka kuma tashi suka yi rawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Kashegari da sassafe, suka tashi, suka miƙa hadayu na ƙonawa da na salama. Jama'ar kuma suka zauna su ci su sha, suka kuma tashi suna rawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |