Fitowa 32:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Sun ce mini, ‘Ka yi mana alloli waɗanda za su yi mana jagora, game da wannan Musa dai, wanda ya fito da mu daga Masar, ba mu san abin da ya faru da shi ba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Sun ce mini, ‘Yi mana allahn da zai shugabance mu, gama Musa, mutumin da ya fito da mu daga Masar, ba mu san abin da ya same shi ba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |