Fitowa 31:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 na kuma cika shi da Ruhun Allah, fasaha, azanci, da kuma sani cikin kowace irin sana’a, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Na cika shi da Ruhuna, da hikima, da basira, da ilimi, da fasaha, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
“Saboda haka sai ka aiko mini da mutum wanda ya gwanince a aiki da azurfa, tagulla, baƙin ƙarfe, da kuma shunayya, da garura, da shuɗɗan zare, da wanda kuma ya gwanince da aikin sassaƙa, domin yă yi aiki tare da gwanayen mutane da nake da su a Yahuda da Urushalima, waɗanda mahaifina Dawuda ya tanada.