Fitowa 3:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 A can mala’ikan Ubangiji ya bayyana a gare shi cikin harshen wuta, a ƙaramin itace. Musa ya lura cewa ko da yake wuta na ci ƙaramin itacen, amma bai ƙone ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 A can mala'ikan Ubangiji ya bayyana gare shi cikin harshen wuta daga cikin kurmi. Da Musa ya duba, sai ga kurmin yana cin wuta, amma duk da haka bai ƙone ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |