Fitowa 3:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Ana nan wata rana Musa yana kiwon tumakin Yetro surukinsa, firist na Midiyan, sai ya bi da tumaki zuwa gefe mai nisa a cikin hamada, har ya zo Horeb, dutsen Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Wata rana, sa'ad da Musa yake kiwon garken surukinsa, Yetro, firist na Madayana, sai ya kai garken yammacin jeji, har ya zo Horeb, wato dutsen Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |