Fitowa 26:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Sa’an nan ka yi maɗauri hamsin na zinariya don amfanin ɗaura labulen a haɗe, domin tabanakul yă zama ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Za ku yi maɗauri guda hamsin da zinariya don a haɗa hantuna na labulen nan domin alfarwa ta zama ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |