Fitowa 24:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Sa’an nan ya ɗauki Littafin Alkawari ya karanta wa mutane. Suka amsa suka ce, “Za mu yi duk abin da Ubangiji ya faɗa; za mu yi biyayya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Ya kuma ɗauki Littafin Alkawari, ya karanta wa jama'a, sai suka ce, “Za mu yi dukan abin da Ubangiji ya faɗa, za mu yi biyayya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |