Fitowa 22:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 “In mutum ya saci saniya ko tunkiya ya yanka, ko ya sayar, zai biya shanu biyar, a maimakon saniyar da ya sata, ko kuma tumaki huɗu, maimakon tunkiyar da ya sata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 “Idan mutum ya saci sa ko tunkiya, ya yanka ko ya sayar, zai biya shanu biyar a maimakon sa, tumaki huɗu maimakon tunkiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |