Fitowa 21:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 “Waɗannan su ne dokokin da za ka sa a gabansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 “Waɗannan su ne ka'idodin da za a ba Isra'ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Cikin kowane batun da ya zo gabanku daga ’yan’uwanku waɗanda suke zama a birane, ko batun na kisa ne ko kuwa waɗansu batuttuwan da suka shafi doka, umarnai, ƙa’idodi ko farillai, dole ku ja musu kunne kada su yi wa Ubangiji zunubi; in ba haka ba fushinsa zai sauko a kanku da ’yan’uwanku. Ku yi wannan, ta haka ba za ku kuwa yi zunubi ba.