Fitowa 20:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Ka tuna da ranar Asabbaci domin ka kiyaye ta da tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 “Tuna da rana Asabar, ka kiyaye ta da tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
A waɗannan kwanaki, na ga mutane a Yahuda suna matse ruwan inabi a ranar Asabbaci suna kuma kawo hatsi suna labta su a kan jakuna, tare da ruwan inabi, ’ya’yan inabi, ɓaure da kaya iri-iri. Suna kuma kawowa dukan wannan cikin Urushalima a ranar Asabbaci. Saboda haka na gargaɗe su a kan sayar da abinci a wannan rana.