Fitowa 2:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Kashegari ya fita, sai ya ga Ibraniyawa biyu suna faɗa. Ya tambayi mai laifin ya ce, “Don me kake bugun ɗan’uwanka, mutumin Ibraniyawa?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Kashegari da ya sāke fita, sai ya ga waɗansu Ibraniyawa biyu suna faɗa da juna. Ya ce wa wanda yake ƙwaran ɗan'uwansa, “Me ya sa kake bugun ɗan'uwanka?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |