Fitowa 2:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Sa’ad da ya yi girma, sai ta kawo shi wajen ’yar Fir’auna, ya kuwa zama ɗanta, ta kuma ba shi suna Musa, tana cewa, “Na tsamo shi daga ruwa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Da jaririn ya yi girma sai ta kai shi wurin Gimbiyar. Yaro kuwa ya zama tallafinta. Ta raɗa masa suna Musa, gama ta ce, “Domin na tsamo shi daga cikin ruwa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |