Fitowa 19:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Yanzu, in kuka yi mini cikakken biyayya, kuka kuma kiyaye yarjejjeniyata, to, za ku zama keɓeɓɓiyar taska a gare ni a cikin dukan al’ummai. Ko da yake duk duniya tawa ce, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Yanzu fa, in za ku yi biyayya da ni, ku kuma kiyaye maganata, za ku zama mutanena. Dukan duniya tawa ce, amma ku za ku zama zaɓaɓɓiyar jama'ata, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |