Fitowa 18:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Ana nan sai Yetro firist na Midiyan, kuma surukin Musa, ya ji duk abin da Allah ya yi wa Musa da mutanensa Isra’ila, da kuma yadda Ubangiji ya fitar da Isra’ila daga Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Yetro, firist na Madayana, surukin Musa, ya ji dukan abin da Allah ya yi wa jama'arsa, wato Musa da Isra'ilawa, yadda Ubangiji ya fito da su daga Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |