Fitowa 17:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Muddin hannun Musa yana a miƙe, sai Isra’ilawa su yi ta cin nasara, amma da zarar hannunsa ya sauka, sai Amalekawa su yi ta cin nasara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Muddin hannun Musa na miƙe, sai Isra'ilawa su yi ta cin nasara, amma da zarar hannunsa ya sauka, sai Amalekawa su yi ta cin nasara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |