Fitowa 17:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Sai Yoshuwa ya yaƙi Amalekawa kamar yadda Musa ya umarta, Musa, Haruna da Hur kuwa suka tafi bisa tudu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Joshuwa kuwa ya yi yadda Musa ya faɗa masa, ya fita ya yi yaƙi da Amalekawa. Musa, da Haruna, da Hur kuma suka hau kan dutsen. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |