Fitowa 16:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Dukan taron Isra’ila suka tashi daga Elim suka zo hamadar Sin, wadda take tsakanin Elim da Sinai, a rana ta goma sha biyar ga wata biyu, bayan sun fito daga Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Taron jama'ar Isra'ila suka tashi daga Elim suka shiga jejin Sin wanda yake tsakanin Elim da Sina'i, a rana ta goma sha biyar ga watan biyu bayan fitowarsu daga ƙasar Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |