Fitowa 12:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 “A wannan dare, zan ratsa Masar, in bugi kowane ɗan fari, na mutum da na dabba, zan kuma hukunta dukan gumakan Masar. Ni ne Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 A daren nan zan ratsa ƙasar Masar, in bugi kowane ɗan fari na ƙasar, na mutum da na dabba. Zan hukunta gumakan Masar duka, gama ni ne Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |