Fitowa 10:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Za su cika gidajenka, da na fadawanka, da na dukan Masarawa, abin da iyayenka da kakanninka ba su taɓa gani ba, tun daga ranar da suka sami kansu a duniya, har yă zuwa yau.’ ” Sa’an nan Musa ya juya, ya rabu da Fir’auna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Za su cika fādarka, da dukan gidajen fādawanka, da na dukan Masarawa. Iyayenka da kakanninka ba su taɓa ganin irin faran nan ba, tun daga ran da suke ƙasar, har wa yau’ ” Sai ya juya ya fita daga gaban Fir'auna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |