Fitowa 1:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Suka baƙanta wa Isra’ilawa rai da bauta mai wuya, ta wurin sa su yin tubali da yumɓu, da kuma kowace irin bauta a gonaki. A cikin dukan ayyukansu, Masarawa ba su ji tausayinsu ba ko kaɗan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Suka baƙanta musu rai da aiki mai tsanani na kwaɓa, da yin tubali, da kowane irin aiki a saura. A cikin ayyukansu duka suka tsananta musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |