Firistoci 9:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Haruna ya yanka maraƙin da ragon a matsayin hadaya ta salama domin mutane. ’Ya’yansa maza suka miƙa masa jinin, ya kuwa yayyafa shi a kowane gefe na bagade. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Sai kuma ya yanka bijima da rago don yin hadayun salama domin jama'ar. 'Ya'yansa maza suka miƙa masa jinin, sai ya yayyafa jinin a bisa bagaden da kewayensa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |