Firistoci 9:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Ya kuma kawo hadaya ta gari, ya ɗiba a tafi hannu ya ƙone a kan bagade tare da hadaya ta ƙonawa ta safe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Ya kuma kawo hadaya ta gari, ya ɗibi garin cike da tafin hannunsa, ya ƙone shi a bisa bagaden tare da hadaya ta ƙonawa ta safiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |