Firistoci 8:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Sa’an nan ya miƙa ɗan rago domin hadaya ta ƙonawa, sai Haruna da ’ya’yansa maza suka ɗibiya hannuwansu a kan ɗan rago. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Sa'an nan ya kawo rago na yin hadaya ta ƙonawa. Haruna da 'ya'yansa maza suka ɗibiya hannuwansu a kan kan ragon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |